Posts

Showing posts from November, 2022

2023: WA ZA KA ZABA?

Zabe muhimmin abune da yake da tasiri matuka ga cigaban al'umma ayau. Ta hanyar sa ne ake samar da shugabancin da zai jagoranci dukkan lamuran rayuwar al'umma. A'iya cewa, zabe ayau na da muhimmanci takamkar "jininjikin" mu, domin samuwar ingantaccen shugabanci shine zai bayu ga samar da tsare-tsare da ayyukan da za su kare rayuka, addini da dukiyoyin al'umma. La'akari da wannan tasiri da zabe yake da shi yasa lalle munutsu muyiwa kanmu tambayoyi kafin tunkarar zabe mai zuwa na shekarar 2023. Shin wa za mu zaba? Meyasa za mu zabe shi? Shin ya saba hidimtawa al'umma ko kuwa yanzune ya karkade rigarsa yashigo al'umma? Shin ya taba rike wani mukami? Kuma me ya yiwa al'umma? A cikin duk yan takarar da suke zawarcin kuri'um mu, wanene ba dan sharholiya ba? Wanene mai fada ya cika? Wanene yake da manufar inganta makarantun mu na addini da na boko? Wanene yake da manufar inganta hukumomin mu na addini kamar Hisbah, Zakka da Hubusi? Wanene yake da ...

BUILDING THE BRIDGE FOR YOUTH DEVELOPMENT

Image
The current conditions of youth in the country have induced in them  negative thinking about their future and survival. Hence, the recurring cacophony about the age old saying that " youth are the leaders of tomorrow." This has made  youth to engage in alot of shady and unwholsome activities including accrimonious partisan politics while others have dashed hopes and retired into sucidal seclusion.  However, there is the need to rally  them back to the building blocks for at least two reasons. The continued mismatch into accrimonious politics will itself in the long run hunt them as no one could trow Stone and live in glass house or to put it clearly what goes arround comes arround. Secondly, our continued disdain with politics will make it more difficult for us to overcome it's maladies within the desired time frame. Therefore, as a concerned youth, I intend to use this medium to reach out to my fellow brothers in analysing and addressing some of our major challenges...